Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC, ta fitar da sunayen mutane 5,000 da suka yi nasarar shiga aikin hukumar a shekarar 2022
Monday, January 17, 2022
Comment
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC, ta fitar da sunayen mutane 5,000 da suka yi nasarar shiga aikin hukumar a shekarar 2022.
Ana sanar da wanda suka ga sunayen su, su ziyarci ofishin hukumar dake gwamnatin tarayya sauka Abuja daga ranar 8 ga watan February, 2022 don shigar da bayanai su.
Domin gano ko kana cikin sunayen mutane dubu biyar da hukumar zata dauka aikin tsaron farin kaya Civil Defense ziyarce manhajar nan dake kasa shigar da #Application_number dinka tare da lambar wayarka wacce kayi rijista lokacin neman aikin.
ALLAH Yasa mu dace
0 Response to "Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC, ta fitar da sunayen mutane 5,000 da suka yi nasarar shiga aikin hukumar a shekarar 2022"
Post a Comment