Gobe Ne Rundunar Sojojin Najeriya Zata Buɗe Shafin Daukar Sojojin Ruwa[Nigerian Navy], Duba Bayani Da Kuma Shafinda Zaku Cike
Saturday, January 1, 2022
Comment
Gobe Ne Rundunar Sojojin Najeriya Zata Buɗe Shafin Daukar Sojojin Ruwa[Nigerian Navy], Duba Bayani Da Kuma Shafinda Zaku Cike
Hukumar sojin ruwa ta Nigera wato Nigerian navy zasu bude portal dinsu ran 03 ga wanan January na 2022 insha Allah domin diban sabbin sojoji.
Don haka ga duk mai sha awan cika wannan aiki na sojan Ruwa zasu bude portan din inshallah ran Monday 3 ga watan January don haka ga duk mai bukatan cikawa zay ziyarci shafi http://joinnigeriannavy.com/application-guidelines/# idan ka shiga zai kaika guide line nasu yadda zakaga duk wani abunda yakamata ka cika.
Da kuma wani matsayi yakamata ka cika inka gama karantawa acan kasa zakaga inda aka rubuta click here to Apply saika tabashi ka shiga domin cikewa in kuma baka iyabah saikaje cafe mafi kusa dakai domin cikawa
Duba Application guide line dinnasu kamar haka
ALLAH yasa mudace Amin
0 Response to "Gobe Ne Rundunar Sojojin Najeriya Zata Buɗe Shafin Daukar Sojojin Ruwa[Nigerian Navy], Duba Bayani Da Kuma Shafinda Zaku Cike"
Post a Comment