Dinkin Maza Guda 100
Monday, January 3, 2022
Comment
Dinkin Maza Guda 100
Barkarmu da sake saduwa acikin wannan shirinmu mai albarka da mujallar labarai ta Haskenews kekawo maku a kowane mako. A wannan mako zamu kawo maku Dinkunan Maza guda 100 da ake yayi a shekarar nan.
Kamar yadda kuka sani sutura na daya daga cikin abin da ke daga darajar dan adam ako yaushe idan mutum na kula wajan saka kaya ko da ba masu tsada bane zakaga al'umma na ra'ayin sa inda haka zai rika samum yabo da mutan tawa awajensu, yana da kyau mu kula da saka kaya domin kare mutuncinmu musamman a wajan 'yan mata.
Bisa ga la'akari da haka hakan ya bamu damar shiga shafukam sada zumunta domin zakulo maku sabin dinkunan maza da ake yayi a wannan shekarar. Duba a kasa domin tan-tance wane salon dinkin ya burgeka.
Ya ka gansu?
0 Response to "Dinkin Maza Guda 100"
Post a Comment