Yan Arewa Mu Farka: Anfara Daukar Ma'aikata a Kamfanin Flour Mills Nigeria Plc [Wurin Aiki: Jihar Kano, Albashi Mai Tsoka]
Yan Arewa Mu Farka: Anfara Daukar Ma'aikata a Kamfanin Flour Mills Nigeria Plc [Wurin Aiki: Jihar Kano, Albashi Mai Tsoka]
Kamfanin Flour Mills na Nigeria Plc yana daya daga cikin manyan kamfanonin samar da Flour Mill a Nigeria, inda mafiya yawan yan Najeriya suke amfani da kayansu a gida da waje, Burin Kamfanin Flour Mills shi ne ya zama kan gaba daga cikin kamfanin samar da abinci a Afirka Kamar yadda kuka sani Kamfanin Flour Mills yana samar da kayayyaki masu inganci da araha ta hanyoyin da suka dace ga masu amfani da su ta hanyar manyan kayayyaki na duniya.
Kamfanin Flour Mills yana da Ma'aikata fiye da dubu daya da dari hudu 1,400 a fadin kasar nan, inda a yamzu hala kamfanin ya bude shafin daukar sabin ma'aikata.
Duba a kasa domin karanta dokoki da kuma Ka'idojin daukar ma'aikata na Floor Mills Nigeria Plc da ya gindaya acikin harshen Hausa
DOLE MUTUM Ya kasance
- Kasance mai son aiki tukuru
- Kasance da kyawawan dabarun mu'amala
- Yi halayen jagoranci
- Kasance "mutum na gari"
- Kasance mai son bincike
- Iya yin ayyuka da yawa
QUALIFICATION
- 5 ‘O’ level credits including Mathematics and English in not more than 2 sitting
- Bachelor’s degree B.sc Food Science or any related field
- Experience in R&D and product development
- Must be able to speak Hausa
Yadda Zaku Cike Aiki a Kamfanin Flour Mills
http://www.dragnetnigeria.com/fmnplc2/vacancy/details/5746
Wurin Aiki: Jahar Kano
sir ta ya ya zaka gane sun daukeka
ReplyDelete