Yadda zaku cike tallafin karatu na Gwanmatin tarayya
Yadda zaku cike tallafin karatu na Gwanmatin tarayya
Yadda zaka cika tallafin scholarship na federal ministry of education karkashin federal scholarship board na Nigeria
Gwanmatin tarayya Nigeria ta bude portal domin ciki tallafin karatu gamai bukanata na shekarar 2022/2023
Ministan illimi malam adamu adamu yana gayyatan yan nigeria wanda suka cancanta kuma suke so zuwa wannan federal government scholarship award
Amma shi wannan scholarship din an kayyade kasashen da za aje
Kuma sune kamar haka
Masu neman karatun degree wato wanda suka gama secondary suna so suje gabada secondary wato (undergraduate degree)
1. Russia
2. Morocco
3. Hungary
4. Egypt
Sai masu karatun gaba da degree ko degree na biyu wato (postgraduate PG)
Sukuma ga wanda suka yi first degree dinsu a Russia zasuyi postgraduate acan sai
1. Rusia
2. China
3. Hungary
4. Serbian
5. Romania
Sannan kwasa kwasan da za a iya samun daman karantawa sune
Masu karatun degree farko
Undergraduate level - Engineering, Geology, Agriculture, Sciences, Mathematics, Environmental Sciences, Sports, Law, Social Sciences, Biotechnology, Architecture, Medicine (very limited), Pilot Engineering, Neurologist and
Sai masu degree na biyu dana uku
Postgraduate level (Masters Degree and PhD) in all fields.
Sanna abubuwan da ake bukata mutum sai uana dasu kafun ya cika wannan scholarship
Undergraduate
Dole ya kasance kanada distinction (As da Bs) guda bakwai 7 a waec/wassce dinda kuma dole kasance may/june ne ba November/December ba bah kuma dole yakasance yanada mathematics and English language
Kuma kada yajima dayawa kar ya wuce shekara biyu wato na 2020 da kuma na 2021 ga wanda bana africa ba ma ana ba africa zasuyi karatunba
Na africa kuma karya wuce shekara daya wato na 2021 kadai
Kuma shekarun mai nema kar ya wuce tsakanin 17 zuwa 20years
Saikuma postgraduate sukuma dole ya kasance kanda first class ko second class upper division. Kuma dole yakasance ka gama NYSC ka wato bautarkasa kuma kada shekarun su wuce 35 ga masu masters 40 ga masu Ph.D.
Yadda zaka cika abun shine ka shiga https://fsbn.com.ng/scholarships
Saika karanta instructions din dukka ka tabbatar da kanada abubuwan da ake bukata sannan saika can kasa zaka inda akasa apply saika danna zai kaika inda zaka apply kamai haka
Inda zaka create na account
Katabbatarda kanada email address mai amfani saika email dinka da password saika sake maimaita password dinda kasa saika surname, first name da kuma orther name sai kasa phone number ka itama mai amfani saika saika taba register idan yayi saika dawo kayi login domin cike sauran abubuwan da ake bukata.
0 Response to "Yadda zaku cike tallafin karatu na Gwanmatin tarayya"
Post a Comment