Tallafin RRR: Lambobin Da Zakuyi Amfani Dasu Domin Samun Tallafin N5000 A Duk Wata Na Gwamnatin Tarayya
Tallafin RRR: Lambobin Da Zakuyi Amfani Dasu Domin Samun Tallafin N5000 A Duk Wata Na Gwamnatin Tarayya
Tsarin RRR tsarine da Gwamnatin Tarayya Ta Samar Domin Taimakon Wadanda Sukeda Matukar Buqata wanda zasu rinka amfana da N5000 Duk Wata,
Tsarin RRR wato cash and transfer Wanda zai baku damar samun kautar naira dubu biyar a dukkan karshen wata har tsawun wata shida.
Ku hanzar ta domin Neman cikewa karku kuce Dan baku samu ba Kun gaje ah ah muci gaba da gwadawa inshallahu ga wani za'a dace
Yadda zaku cike wannan Tsarin Shine Zaku Duba Hotunan Dake Kasa Domin Duba Code Din Jihar Da kuka fito Saiku Danna A Wayarku Nan Take Zakuyi Nassarar Cikewa
Kafin kafin amfani wadannan codes, ku tabbatar layinda ke aciki wayar ku Airtel ne saboda yafi saukin nema, zaku iya yin amfani da wadansu tsarin networks kamar MTN, GLO, da Etisalat amma Airtel yafi sauri
GENERAL CODE – *969# from any network
Abia – *969*44#
Bayelsa – *969*53#
Kogi – *969*26#
Imo – *969*235#
Ebonyi – *969*44# *969*40# for ohaukwu-ebonyi
Ekiti – *969*52#
Nasarawa – *969*90# – AKWANGA 83• AWE 84. • DOMA 85 • KARU 86• KEANA 87. KEFFI 88 •KOKONA 89. LAFIA 90. • NASARAWA 91. 10 NASSARAV4A-EGGON 92• OBI 93.TOTO 94
lagos – *969*98#
Katsina – *969*77#
Gombe code- *969*76#
Adamawa – *969*22#
Maiduguri – *969*10#
Osun State – *969*54#
Oyo – *969*20#
Bauchi – *969*113#
Abuja – *969*67#
Delta State – *969*12#
Sokoto State. *969*84# 1. Shagari *969-244# 2. Kebbe ‘969*245# 3. Wamakko *969*246# 4. Tambawal *969″247# 5. Tangaza *969*248# 6. Bodinga *969″249# 7. Sabon-Birni *969*250# 8. Dange Shuni *969-251# 9. Tureta *969*252# 10. Gudu *969″253# 11. Gada *969*254# 12. Sokoto North “969*255#
Yobe -*969*12#
Anambra – *969*22#
Akwa Ibom – *969*52#
Cross River – *969*54#
Kebbi – *969*86#
Taraba – *969* 66#
NIGER STATE – However, the first phase of the programme will capture just 15 LGAs which are; Agaie, Suleja, Mashegu, Wushishi, Borgu, Bosso, Edati, Gbako, Rafi, Mariga, kacha, Munya, Paikoro and Magama.!
Suleja, *969*148#
Munya *969*147#
Mashegu*969*151#
Bosso *969*156#
Paikoro *969*157#
Gbako *969*149#
Agaie *969*150#
Katcha *969*152#
Shiroro *969*151#
Mariga *969*154#
Wushishi *969*155#
Magama*969*158#
Rafi*969*159#
Borgu*969*160#
Edati*969*161#
Allah ya bamu sa'a
Allah ya saka da mafificin alkairi muna godiya matuka da gudunmawar dakuke bamu
ReplyDelete*969*148#
ReplyDeletePls if possible a taimaka mana da na rural area adamawa
ReplyDeleteMungode da gudumawar da kuke bamu