Shafin A Buɗe Yake: Yadda Zaku Cike Rancen Kuɗi Daga N100,000 Zuwa 10 Miliyan Na STARTA LOAN
Shafin A Buɗe Yake: Yadda Zaku Cike Rancen Kuɗi Daga N100,000 Zuwa 10 Miliyan Na STARTA LOAN
Da Farko dai ina Baku Hakuri Game da Cewar da Nayi Jiya da Karfe 10;00pm zan Sanar daku akan tsarin starta, Amma Sai aka Samu Akasin Haka Banyi Bayanin Komai Ajiyaba Don Haka Nake Bada Hakuri Yanayin Aiki Shine Ya Hanani Samun Damar Tsayawa inyi Bayanin a Jiya din.
Don Haka Abisa Binciken danayi Akan Tsarin Rancen da Starta Suke Bayarwa Bana Gwamnati bane, Platform ne Wanda Anka Fissuwa a Shekarar 2020 Zuwa Yanzu Kusa Shekara Biyu Kenan
Tsarin Rancen Starta. Suna Baiwa Mutun Damar Neman Rance Kimanin Nera 100.000 Har Zuwa 10miliyin
Amma Kuma Non Register Kiyamin 100.000 zuwa 1miliyan Suke da Damar Neman. Su Kuma Masu Register Business Sukeda Damar Neman Rancen Nera 100.000 Har zuwa 10miliyan
Abin Nufi Masu CAC Number Sukeda Damar Neman Rance Harna 10miliyan Su Kuma Wadanda Basuda CAC Number Bakin Kudin da Suke da Damar Neman Rance 1miliyan
Starta Loan Yanada interest 0.15 percent Lokacin Biyan Bashin Shine Daga Shekara Daya Zuwa Shekara Biyar, Yadai Danganta da Lokacin da Kazaba Domin Biyan Bashin
Starta Loan An Budashine Domin Kananin Yan Kasuwa Domin Farfado Masu da Kasuwancinsu a Hankali a Hankali Harya Bunkasa
Ga Masu Neman Cika Wannan Tsarin ga link domin su cika https://starta.ng/signup
Bayan Haka Wasu Sunayin Tambaya Akan Cewa ance Masu Su Saka Bank Details saka bank details dolene domin shine zai baka damar samun rancen
0 Response to "Shafin A Buɗe Yake: Yadda Zaku Cike Rancen Kuɗi Daga N100,000 Zuwa 10 Miliyan Na STARTA LOAN"
Post a Comment