Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da jerin sunayen wanda suka yi nasarar samun aiki a hukunar yan sanda ta Najeriya na 2020/2021, Sauke Jerin Sunayen Anan
Tuesday, December 28, 2021
Comment
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da jerin sunayen wanda suka yi nasarar samun aiki a hukunar yan sanda ta Najeriya na 2020/2021, Sauke Jerin Sunayen Anan
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da jerin sunayen wanda suka yi nasarar samun aiki a hukunar yan sanda ta Najeriya na 2020/2021. Idan dai ba a manta ba NPF ta fara daukar wasu sabbin jami’an ‘yan sanda 10,000 aiki bayan da Buhari ya ba da umarnin kara duk shekara domin bunkasa ma’aikata da karfin ‘yan sandan Najeriya.
Ga cikakken jerin sunayen a nan zaka iya dubawa hakika hukumar yan sanda ya tayi tsari mai kyau ganin ko wacce Karamar Hukuma an fitar mata da hakkin ta inda ko wacce akalla an dauki mutane 10.
https://drive.google.com/file/d/16rWPGc3zsDm691vtB82BxFcXCCYaRa1v/view?usp=drivesdk
ALLAH yasa mudace baki daya
0 Response to "Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da jerin sunayen wanda suka yi nasarar samun aiki a hukunar yan sanda ta Najeriya na 2020/2021, Sauke Jerin Sunayen Anan"
Post a Comment