NYIF sun cigaba da aika sakon amincewa da rancen N250,000-N300,000 ga wanda suka karbi horo Karkashin Jagorancin Hukumar
NYIF sun cigaba da aika sakon amincewa da rancen N250,000-N300,000 ga wanda suka karbi horo Karkashin Jagorancin Hukumar
Acikin shirin NYIF marasa kamfani zaa basu rancen dubu dari biyu da hamsin #250k zuwa kasa, yayin da masu kamfani zaa basu rancen #300k.
Dole mai neman wannan rance ya samu horo kafin a bashi rancen, wanda suka samu horo koda su damu zaa amince da rancen su idan lokaci yayi, wanda basu samu sakon karbar horo ba kada su damu kansu idan lokaci yayi zaa tura musu, su cigaba da hakuri akan wanda suke sannan su cigaba da duba email address dinsu akai-akai.
Wanda an tura musu da sakon karbar horo amma wani abun ya hana su halartar karbar horon kada su damu kansu zaa kara basu wata damar zuwa gaba kadan, su cigaba da duba email address akai-akai.
Domin kowane lokaci zaku iya samun approval ( Amincewa), Ayi kokari ayi sharing na wannan rubutun Domin wasu su samu damar sani Dakuma duba nasu email address Domin samun tabbacin ko sun samu approval ko Akasin hakan.
0 Response to "NYIF sun cigaba da aika sakon amincewa da rancen N250,000-N300,000 ga wanda suka karbi horo Karkashin Jagorancin Hukumar"
Post a Comment