Labari Mai Daɗi Ga Wadanda Suka Cike Rancen COVID_19_LOAN_TCF, Idan VENDOR Bai kirakaba Ko Ba'ayi Maka Approval Ba Karanta Wannan
Labari Mai Daɗi Ga Wadanda Suka Cike Rancen COVID_19_LOAN_TCF, Idan VENDOR Bai kirakaba Ko Ba'ayi Maka Approval Ba Karanta Wannan
Dalilin daya sa vendor suka dakatar da kiran masu cin gajiyar rance mara ruwa #NON_INTEREST_LOAN_TCF shine asusun bankin Nirsal microfinance babu kudi acikin sa.
Meyasa babu kudi acikin sa saboda gwamnatin tarayya bisa jagorancin babban bankin Najeriya CBN bata kara basu kudin ba, idan kun lura an dau lokaci ba ku ga wani yayi rubutu akan karbar kaya ba.
harta rancen #COVID_19_LOAN_TCF wanda ake bayar da kudi baku ga wani yayi rubutu akan an yi mishi appoved kudi ya shiga cikin asusun shiba.
Mu cigaba da hakuri da yardar Allah jinkirin nan zai zamu mana alheri, mu sane komai yana da lokaci kar kaga kayi accept loan offer dinka ba baa kiraka ba don karbar kaya ko kudin da aka amince zaa baka bai shiga asusun ka ba.
Duk abun da ya shafi gwamnati yana tafiya ne akan tsarin da ita gwamnati ta tsara shi, mu yi hakuri, insha Allahu nan da zuwa watan biyu na sabuwar shekara abubuwa zasu fara canza wa.
Masu korafi bana musu reply idan sun yi comment a posting dinna suyi hakuri, su natsu su karanta posting din da kyau duk wasu amshohin ku suna cikin rubutun shiyasa bana yi musu reply.
Masha Allah
ReplyDeleteAllah yasa mudache
ReplyDelete