Labari Mai Daɗi Ga Waɗanda Zasuci Gajiyar Shirin SEIFAC
Labari Mai Daɗi Ga Waɗanda Zasuci Gajiyar Shirin SEIFAC
Kamar yadda muka sani Hukumar SEIFAC ta fito da tsarin aikace-aikacen ATM inda zata raba wannan ATM ga dunbin masu cin gajiyar sharin a karkashin tsarin babban bankin Heritage bank. Ayanzu haka wasu bata gari na ci gaba da turawa masucin gajiyar sharin sako dacewa suna nenam wasu bayanai daga garesu.
Hukumar SEIFAC tayi kira ga masu cin gajiyar sharin dacewa suyi nesa-nesa da wadannan sakonni sabida basu suka aika ba, Hukumar SEIFAC ta kuma kara da cewa zata fara raba ATM CARDS a watan farko na shekara mai zuwa(Janairu, 2022). Yana da kyau mu sani cewa har yanzu hukumar SEIFAC bata bayyana ranar da zata fara rabawa masu cin gajiyar sharin Kuɗaɗe ba.
Duba a ƙasa akwai shaidar rubuta da hoto inda hukumar SEIFAC ta bayyana ranar da zata fara raba ATM CARDS ga masu cin gajiyar sharin SEIFAC.
"Any Loan Approval Message either by SMS or email is fake. Such messages do not emanate from SEIFAC. Be careful not to fall prey in the hands of FRAUDSTERS/SCAMMERS/419 IN ORDER NOT TO BE SCAMMED OF YOUR HARD-EARNED MONEY. Kindly disregard the message and advice other SEIFAC members to do same to avoid being scammed. We are working hard to apprehend the perpetrators, please.
The SEIFAC Co-branded ATM Cards shall be distributed in January. A tentative communication shall be issued soon. SEIFAC...Doing Agriculture as Business."
ALLAH yasa Mudace Baki Daya
0 Response to "Labari Mai Daɗi Ga Waɗanda Zasuci Gajiyar Shirin SEIFAC"
Post a Comment