Idan baku samu sakon gayyatar horon lamunin NYIF ba, ga yadda zakuyi
Saturday, December 18, 2021
Comment
Idan baku samu sakon gayyatar horon lamunin NYIF ba, ga yadda zakuyi
Don jin dadin ku, Asusun Tallafawa Matasa na Najeriya (NYIF) ya bayarda horo ko ince yana ci gaba da bawa matasa 10,000 da suka yi rajista a karkashin tsarinsa horo, wadanda dukkansu aka zaba a jerin sunayen da suka fitar a watanda ya shude. Wadanda ba a tantance sunayensu ba sai su duba wasikunsu na Email don samun cikakkun bayanai.
Wani abu mai kyau da ban mamaki shi ne, hatta sunayen wadanda ba a tantance su ba cikin jerin sunayen da suka fitar mutum 10,000 su ma wadansunsu na samun nasarar karbar horon lamuni na NYIF ta email din gayyata.
Ku kasance damu ako yaushe domin samun sabin aikace-aikace
0 Response to "Idan baku samu sakon gayyatar horon lamunin NYIF ba, ga yadda zakuyi"
Post a Comment