-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

"Bla bla bla": Mahaifin Lionel Messi ya mayar da martani ga Cristiano Ronaldo a Instagram

"Bla bla bla": Mahaifin Lionel Messi ya mayar da martani ga Cristiano Ronaldo a Instagram

"Bla bla bla": Mahaifin Lionel Messi ya mayar da martani ga Cristiano Ronaldo a Instagram

Matsayin Ballon d’Or na baya-bayan nan ya tada hankalin duniya a fagen kwallon kafa. Duk da yake dubban jama'a na ganin cewa Lionel Messi ya cancanci ya lashe Golden Ball na bakwai, jama'a na ganin hakan shi ne mafi dai-daituwa.

Duk da ganin cewa shahararran dan wasan na Poland ya karya tarihin Gerd Muller baya ga zura kwallaye sama da 60 a raga.

Cristiano Ronaldo, wanda ya kasance babban abokin hamayyar Messi a shekaru goma da suka gabata, ya zo na 6 a jerin sunayen, kuma kamar yadda mutum zai yi tsammani, ya bayyana ra’ayinsa na gaske a dandalin sada zumunta.

The Portuguese international liked and commented on a post made by a fan page that spoke extensively about how Messi did not deserve the Ballon d’Or. The social media post argued that Ronaldo had a scintillating season and was robbed of the award by the PSG player.

Under the post claiming that he deserved the award, Ronaldo commented “Factos”, translating to “Facts”.

An yi abubuwa da yawa game da shawarar da dan wasan gaban Manchester United ya yanke na bayyana matsayinsa a fili kan lamarin. Duk da haka, gaskiyar itace lambar dan wasan bata kusa da ta Messi ko Lewandowski.

Dangane da martanin da Ronaldo ya yi ba zato ba tsammani a bainar jama'a, Jorge Messi ya saka hoton dansa dauke da kwallon zinare ta bakwai mai tarihi. A karkashin sakon, ya rubuta 

 “Bla bla bla…continuen”, which obviously translates to “continue”.

Messi'nin babası Jorge: "Bla bla bla…devam et." pic.twitter.com/50uLCspS06

- Buzz Spor (@buzzspor) Disamba 1, 2021

Amsar da mahaifin Messi ya bayar a fili karara ce ga dan kasar Portugal. Duk da haka, a yanzu Messi ne kawai dan wasan ƙwallon ƙafa da ke da kyautar Ballon d'Or guda bakwai.

0 Response to ""Bla bla bla": Mahaifin Lionel Messi ya mayar da martani ga Cristiano Ronaldo a Instagram"

Post a Comment