2022 ba sauki bazamu bari sanyi ya kashemu ba ko ku auremu ko muyi wuff da iyayenku zabi ya rage naku – Jamila Ibrahim
Sunday, December 5, 2021
Comment
2022 ba sauki bazamu bari sanyi ya kashemu ba ko ku auremu ko muyi wuff da iyayenku zabi ya rage naku – Jamila Ibrahim
Shugabar home of solace Jamila Ibrahim tayi wannan ikiraki a shafinta na sada zumunta facebook wanda kuma maganar ta tayar da kura a kafar sada zumunta inda ta wallafa kamar haka.
“2022 ba sauki bazamu bari sanyi ya kashemu ba ko ku Auremu ko muyi wuff da iyayenku
Zabi ya rage naku“.
Nan take maganar ta dauki wuta sosai ga kadan daga cikin martanin mutane.
Me zaku ce dan gane da wadannan zantuka na Jamila Ibrahim?
Zaku iya yin comments a kasa
0 Response to "2022 ba sauki bazamu bari sanyi ya kashemu ba ko ku auremu ko muyi wuff da iyayenku zabi ya rage naku – Jamila Ibrahim"
Post a Comment