Za'ayi Amfani Da Sabuwar Mahajar GIFMIS, Don Dano Wadanda Suka Ci Gajiyar Shirin N-power Batch A da B
Za'ayi Amfani Da Sabuwar Mahajar GIFMIS, Don Dano Wadanda Suka Ci Gajiyar Shirin N-power Batch A da B
Za'ayi amfani da sabuwar mahajar GIFMIS, don gano wadanda suka ci gajiyar shirin N-power Batch A da B ko wani shiri a gwamnatin tarayya kamar ‘yan NYSC, ma’aikatan da ke karkashin Ma’aikatun gwamnatin tarayya, ma’aikatu da hukumomin gwamnatin tarayya tun bayan da aka mayar da N-power zuwa Ma’aikatar Agajin Gaggawa,da Ci gaban Jama’a ta Tarayya. a shekarar 2020.
Sauran wadanda suka ci gajiyar N-power da ake ganin za a iya gano su a cikin Sabar sun fice ne daga wadanda suka ci gajiyar N-power wadanda suka sake neman aikin kuma suka yi nasara a cikin wadanda suka ci gajiyar Batch C Npower.
Hakan ya nuna cewa gwamnatin tarayya ba zata biya wanda yake aiki a wata hukuma dake gwamnatin tarayya albashin N-power ba idan yana aiki a wata hukuma ba zaa biya shi ba koda an tura shi wurin aiki, ta hanyar amfani da Sabar GIFMIS za'a gano wanda ake zargi. biyan masu cin gajiyar shirin N-power batch C zai gudana ne mako mai kamawa.
Marubuci
©Ahmed El-rufai Idris
Coordinator Zumunta Youth Awareness Forum Reshen Jahar Kaduna.
0 Response to "Za'ayi Amfani Da Sabuwar Mahajar GIFMIS, Don Dano Wadanda Suka Ci Gajiyar Shirin N-power Batch A da B"
Post a Comment