Yanzu-Yanzu:Ana Ci Gaba Da Tura Sakon Gayyata Zuwa Training Na Asusun Saka Jarin Matasa Najeriya NYIF
Yanzu-Yanzu:Ana Ci Gaba Da Tura Sakon Gayyata Zuwa Training Na Asusun Saka Jarin Matasa Najeriya NYIF
Nigerian youth investment found wato NYIF sun sake cigaba da turawa mutane sakon gayyata na training
To idan kasan ka cika kuma kasamu pre qualify message saikaje ka dubah emai naka koh kasamu wannan sako idan kuma bakagani ba katabbar da ka dubah koh inna acikin email naka kamar su promotion, important da sauransu domin ka da yazo kuma baka gansaba
Idan ka samu email din yana tare da date da time da zakayi training naka don haka saika dubah kaga randa zakayi da kuma lokaci
Kuma ana wannan training dinne a zoom
Yazza zakayi training din shine kaje play store kadakko zoom koh ka shiga nan ka dakko https://play.google.com/store/apps/details?id=us.zoom.videomeetings idan ka dakko sai ka shiga ciki zai budema idan kanaso zaka iya shiga meeting din kai tsaye
Da meeting ID da akabaka ma ana wanda NYIF suka turoma sai kai copy kaje can kayi paste
Idan kuma kanaso zaka iya sin sign up a cikin zoom din ka bude account dasu yazamana kanada account naka da zaka iya halartan zasu meeting din na davan dan ita zoom dama amfaninta kenan.
0 Response to "Yanzu-Yanzu:Ana Ci Gaba Da Tura Sakon Gayyata Zuwa Training Na Asusun Saka Jarin Matasa Najeriya NYIF"
Post a Comment