-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Shirin Bayar Da Tallafin Kudi Naira Dubu Biyar (5000) Har Ta Tsohon Watanin Shida (6) Under Cash Transfer Programme Bisa Jagorancin Gwamnatin Tarayya RRR(Rapid Response Register)

Shirin bayar da tallafin kudi Naira dubu biyar (5000) har ta tsohon watanin shida (6) under cash transfer programme bisa jagorancin gwamnatin tarayya RRR ( Rapid Response Register ) watannin baya da suka wuce nayi posting na codes na kowace State da Local government.

Wanda zaka yi Dialing na Numberrka sai ka yi Register.

Satin biyu zuwa uku da suka wuce an fara kiran mutane a waya cewa sun yi rijistar RAPID RESPONSE REGISTER yayin da wasu aka aika musu da sakon inda zasu ji su kai bayanin su 

1. BVN

2. Account No

3. Bank Name

Da dai sauransu. 

Kamar dattajai iyayen mu wanda basu da account number ana basu kudin hannu da hannu, an fara biyan kudaden a wasu jahohi dake arewancin najeriya. 

For Information About FG Programs follow us

2 Responses to "Shirin Bayar Da Tallafin Kudi Naira Dubu Biyar (5000) Har Ta Tsohon Watanin Shida (6) Under Cash Transfer Programme Bisa Jagorancin Gwamnatin Tarayya RRR(Rapid Response Register)"