Shafin A Buɗe Yake: Yadda Zaku Cike Tallafin Agric Business Small And Medium Enterprenuership Scheme Na Gwamnatin Tarayya
Shafin A Buɗe Yake: Yadda Zaku Cike Tallafin Agric Business Small And Medium Enterprenuership Scheme Na Gwamnatin Tarayya
Menene Agric Business Small And Medium Enterprenuership Scheme.?
Ma anar Agric Business Small and Medium Enterprenuership, Shirin Zuba Jari na Agri-Business/Kanana da Matsakaitan Kamfanoni wani shiri ne na tallafa wa yunƙuri da manufofin Gwamnatin Tarayya na inganta kasuwancin noma da kanana da matsakaitan masana’antu (SMEs) a matsayin abin hawa don ci gaban tattalin arziki mai dorewa da samar da ayyukan yi.
Yadda Zaka Samu Tallafin
1: CIKAWA (APPLY)
Dafarko sai ka cika tallafin loan din Agric business small and medium enterprises ta manhajarsa (manhajar tana kasa) Ƙirƙiri asusu ta danna 'Aiwatar yanzu' a matsayin mai nema, tabbatar da BVN ɗin ku kuma zaɓi Cibiyar Bunƙasa Kasuwancin NIRSAL MFB (EDI).
2: HALARTAR KOYARWA(TRAINING)
Halartar Koyon dole tare da NIRSAL MFB ƙwararren Cibiyar Bunkasa Harkokin Kasuwanci (EDI).
a: Karɓi Kuɗi
Ana biyan kudi a cikin asusun masu cin gajiyar wadanda suka wannan tallafin kuma suka cancanci samun wannan Kudin ta Loan sabida su bunkasa kasuwancinsu
b: Samun Taimakon Kasuwanci
Zaku samu taimako daga kungiyar Enterprenuership Development institute
4: YIN SANA A
Zaku Yi anfani da wannan kudi wajen siyar da kasuwanci domin bunkasa kasuwancinku
YADDA ZAKU CIKA WANNAN TALLAFIN
i. Da farko Zaku shiga wannan adrresing na cika Tallafin Agric Business Small and Medium Enterprenuership
Ko kuma kushiga nmfb.com.ng
ii: Na biyu bayan kun shiga zai kawo ku wannan fuskar. Sai ka danna NON INTEREST AGSMEIS
iii: Na uku : ko kuma zai kawo ka wannan pagi direct sai ku dannan NEW
iv. Na hudu: Bayan kundanna NEW zai kamuku numbar Shaidar cikawa ta wannan tsarin tallafin sai ku rubuta sa ku boye ta. Sai ku dannan CONTINUE
v. Na biyar: Bqyan ka danna Continue zai kaiku wajen da zaku saka BVN numbanku na Banki.
vi. Na shida : Bayan kunsaka BVN naku Sai ku danna NEXT zai kai ku fuskar da tke dauke d bayannan ku na BVN sai ku danna NEXT
vii. Na bakwai: zai kawo ku ga wannan fuskar inda zaku zaba tsarin da zakuyi EDI Ko Kuma APPLICANT
Bayan haka kuma zaku cika bayananku kamar su addreshinku, email, numban waya da sana arku da kukeyi
Bayan kun gama cika komi da komi sai ku danna SUMMIT domin
viii. Na Takwas: Bayan kun dannan Summit zaku ga wannan fuskar dauke da cewa antura muku wata link a email naku da zaku bude domin ku cigaba da cika wannan form din tallafin Agric Business Small and Medium Enterprenuership Scheme AGSMEIS.
0 Response to "Shafin A Buɗe Yake: Yadda Zaku Cike Tallafin Agric Business Small And Medium Enterprenuership Scheme Na Gwamnatin Tarayya"
Post a Comment