Nirsal Microfinance Bank Sun Fitarda Adiresoshi da Lambobi da Za'ayi Amfani Dasu Domin Duba Matsayin Rance Marar Kuɗin Ruwa Na Covid-19
Monday, November 8, 2021
Comment
Nirsal Microfinance Bank Sun Fitarda Adiresoshi da Lambobi da Za'ayi Amfani Dasu Domin Duba Matsayin Rance Marar Kuɗin Ruwa Na Covid-19
Yanzu-Yanzu bankin Nirsal Microfinance Bank sun fitarda sanarwar cewa masu neman rance marar kuɗin ruwa suyi anfani da wadannan adiresoshin domin duba Matsayin rancensu kokuma su kira wadannan lambobin kai tsaye domin korafi, duba kuɗi ko tambaya,
Hoto Mai Magana Daga Daga Shafin Nirsal Microfinance Bank Na Manhajar Facebook
Dear Covid-19 TCF Applicant,
Kindly click on the links below to check if you have an approval.
For Household:
https://covid19.nmfb.com.ng/HomeLoans
For SME:
https://covid19.nmfb.com.ng/SmeLoan
For further enquiries, call 09010026900.
ALLAH yasa mudace
0 Response to "Nirsal Microfinance Bank Sun Fitarda Adiresoshi da Lambobi da Za'ayi Amfani Dasu Domin Duba Matsayin Rance Marar Kuɗin Ruwa Na Covid-19"
Post a Comment