-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Nirsal Microfinance Bank Na Ci Gaba Da Yin Approval Na 2.5 Million Zuwa 3 Million Na Tsarin Rancen AGSMEIS

Iri-irin mutanan da suka cika ka'idojin wurin neman wannan rance na agsmeis wanda aka aika musu da sakon cewa su dawo da rancen su 3millon zuwa kasa nan da nan ba tare da bata lokaci ba suka yi abun da aka ce, bayan wasu kwanaki Nirsal Microfinance bank suka amince da rancen su gashi nan daga mai 3millon sai mai 2.5 million. 

Ku tabbatar kun cika ka'idojin da aka sanya wurin neman wannan rance, ku sani gwamnatin tarayya ba zata baku rance ba tare da kun cika ka'idojin ba. 

https://agsmeisapp.nmfb.com.ng/

Duba wasu daga ciki hotunan wasu da aka yiwa Approval na 3 million zuwa 2.5 million

ALLAH yasa mudace Amin

0 Response to "Nirsal Microfinance Bank Na Ci Gaba Da Yin Approval Na 2.5 Million Zuwa 3 Million Na Tsarin Rancen AGSMEIS"

Post a Comment