N-KNOWLEDGE N-POWER: Gwamnatin Tarayyar Nigeria Ta Kaddamar Da Sabon Shirin Tallafawa Matasa Mai Taken "N-KNOWLEDGE N-POWER"
N-KNOWLEDGE N-POWER: Gwamnatin Tarayyar Nigeria Ta Kaddamar Da Sabon Shirin Tallafawa Matasa Mai Taken "N-KNOWLEDGE N-POWER"
Gwamnatin Tarayya Nigeria Zata kaddamar da sabon shirin N-KNOWLEDGE N-POWER wanda za a bawa dukkan banga rori na Nigeria
Shirin wanda ministan agaji da cigaban jama a ta kaddamar tabakin sakataren ma aikatan bashir Nura Alkali wanda yace shirin na N-KNOWLEDGE wani sashene na shirin N N-POWER wanda zai maida hankali akan akan koyar damatasan Nigeria da fasahu kalakala wato (skills) sannan a basu certificate domin su zama masu dogaro da kansu ko masu kawanci ko ma aikata na zamani
Sannan wannan shirin zai baiwamatasan Nigeria guda dubu ashirin dama domin shiga wannan tsarin
Wannan shirin anaso a cigaba da kuma korewan matasan Nigeria akwan software da kuma hardware training din zai shigar da Nigeria cikin kasuwan software development
Sannan za ayi training na tsawon wata 3 a camp sannan ayi sauran fanni daban daban na kasa wato zones
A karshen training din za a bawa wadanda suka samu daman training certificate sannan za a gabatar dasu ta inda zusu iya shiga cikin kasuwancin duniya sannan su samu masaniya gamedashi da dai sauransu Allah ya bada sa a
Muba godita ga Allah dayasa munasamun tallafi daga waje gwamnati kasa
ReplyDelete