Muhimmiyar Sanarwa Ga Wanda Suka Cike Tsarin Bada Bashi Na NYIF
Muhimmiyar Sanarwa Ga Wanda Suka Cike Tsarin Bada Bashi Na NYIF.
A Shekarun Baya Idan Baku Manta Ba Nayi Magana Dangane Da Wannan Tsari Na NYIF, Sannan A Watan Baya Suka Fitar Da List Na Wanda Suka Chanchanci Abasu Wannan Bashi Wanda List Din Yake Dauke Da Mutane 10,000.
To A Wannan Lokaci Sun Fara Turawa Mutane Sakon Training Ta Email, Wannan Sako Ta Email Idan Kasameshi To Hakika Kanada 95% Na Samun Wannan Bashi, Saboda Haka Batare Da Bata Lokaci Ba Idan Kasan Kacike Wannan Bashi Katabba Kana Duba Email Dinka Dakayi Amfani Dashi Wajen Cike Wannan Bashi A Kowacce Rana, Domin Lokaci Zuwa Lokaci Suke Turawa.
Sannan Wannan Training Din Na Kwana Dayane Akeyi Ta ZOOM, Indai kawuce Wannan Training Din Batare Da Bata Lokaci Ba Zasuyi Approving Din Kudinka, Shiyasa Nake Kara Tunatar Da Duk Wanda Yacike Yafara Dubawa Tun Daga Yau Dinnan Domin Wata Kila Wasuma An Dade Da Tura Musu Basu Sani Ba.
A karshe Inayi Mana Fatan Alheri.
0 Response to "Muhimmiyar Sanarwa Ga Wanda Suka Cike Tsarin Bada Bashi Na NYIF"
Post a Comment