Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Rancen AGSMEIS: An Fara Tura Sakon Amincewa Na Tallafin/Rancen Kuɗin AGSMEIS
Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Rancen AGSMEIS: An Fara Tura Sakon Amincewa Na Tallafin/Rancen Kuɗin AGSMEIS
Ina maisanar da daukacin al-umma musamman mutanen arewa cewa anakan turawa mutane sakon amincewa da bayanan neman rance kudin naira 3 millio gawaddanda suka cika tsarin agmies allah yasa duk wanda yacika tsarin agmies yasamu approval ameen summa ameen
Sannan akwai wadan da haryanzu basuyi upgrade na dashboard nasu ba to idan mutun baiyi ba bayaciki sabida sunason yazama 100% ko 92%
Wada dashboard nasa yazama 75%
Idan nirsal sunyi received haka zai tsaya kuma bawani matsala suma suna iya samun approval
Akwai wadanda da sunyi assessment kuma basuyi passed ba
Idan kuma bakayi passed na assessment ba ansamu matsala sabida interview biyune akeyi idan kayi fail assessment zasu cema sai bayan (6) month zakasake assessment to bayan (6) month bawai zaka sake assessment bane alokacinne zasu baka damar sake yain wani sabon rijista ne
Dan haka ne mukayi bincike muka gano yadda za'ayi mugera wannan file assessment zuwa passed assessment
0 Response to "Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Rancen AGSMEIS: An Fara Tura Sakon Amincewa Na Tallafin/Rancen Kuɗin AGSMEIS"
Post a Comment