Labari Mai Daɗi: Biyan kuɗi Zai Fara Nan Ba Da Jimawaba- Cewar Ma'aikatar NPOWER
Labari Mai Daɗi: Biyan kuɗi Zai Fara Nan Ba Da Jimawaba- Cewar Ma'aikatar NPOWER
Biyan kuɗi zai fara nan ba da jimawa ba, a yanzu haka masu kula da tsarin tabbatar da biyan Kuɗi ga Ma'aikatan da sukayi nasarar samun Shiga cikin masu cin gajiyar sharin NPower Tsari na C 1 sun kusa kammalawa.
Haka kuma an kammala shafin biyan kuɗi akan tashar sabis naku na NASIMS da ake kira PAYROLL kuma nan bada jimawaba za'a soma.
Kuma muna nuna takaici da rashin jin daɗi kan jinkirin biyan kuɗi
Mungode gode!
Ga labarin kai tsaye daga shafin ma'aikatar NASIMS na Facebook da suka saka yanzu-yanzu
PAYMENT OF STIPEND COMMENCES SOON!
Payment of stipend will commence soon, as process that ensures payment of eligible Beneficiaries are almost concluded.
However, payroll tab has been added on NASIMS self service portal and will be made accessible upon conclusion.
All inconveniences the delay in payment may have caused you are regrettable.
Thank you!
0 Response to "Labari Mai Daɗi: Biyan kuɗi Zai Fara Nan Ba Da Jimawaba- Cewar Ma'aikatar NPOWER"
Post a Comment