Jerin Sunayen Wayanda Sukayi Nasarar Samun Aiki A Hukumar Najeriya Custom Service
Jerin Sunayen Wayanda Sukayi Nasarar Samun Aiki A Hukumar Najeriya Custom Service
DA HAUSA
Hukumar fasa kwari ta najeriya sun fitar da sunayen wanda suka samu nasara shiga aikin a hukumar Ana sanar da wanda suka ga sunayen su, su ziyarci ofishin hukumar dake tsohon sakatariyar gwamnatin tarayya 1.garki, Abuja daga ranar Litinin 8 ga Nuwamba zuwa Talata 7 ga Disamba, 2021 don shigar da bayanai su.
An sanar da jama'a cewa tashar daukar ma'aikata ta kwastam ta Najeriya zata kasance a bude Monday 13, Friday 24 December 2021.
FOR ENGLISH
The listed candidate are required to the office of the comptroller establishment, Nigerian custom service, old federal secretariat area 1.garki, abuja from Monday 8 November to Tuesday 7 December 2021 for documentation.
those who have not documents by 7 of December 2021 will be deemed to have rejected the offer.
The general public is by this advertisement also informed that Nigeria custom service recruitment portal
Marubuci: Ahmed El-rufai Idris
0 Response to "Jerin Sunayen Wayanda Sukayi Nasarar Samun Aiki A Hukumar Najeriya Custom Service"
Post a Comment