Hanya Mafi Sauki Da Zaku Cike Tallafin N10,000, N15,000, N20,000, N50,000, N100,000 Na TRADERMONI, MARKETMONI Lo FERMAMONI Da Layukan MTN, GLO, ETISALAT, AIRTEL
Hanya Mafi Sauki Da Zaku Cike Tallafin N10,000, N15,000, N20,000, N50,000, N100,000 Na TRADERMONI, MARKETMONI Lo FERMAMONI Da Layukan MTN, GLO, ETISALAT, AIRTEL
Hanya mafi sauƙi da za ku bi wajen cike tsarin bada tallafin kuɗi na TraderMoney
Karin Bayani Daganne Da Sabon Tsarin Treader Money Wadda Gomnatin Tarayya Ta Fitar
A wannan karon an fitar da wasu lambobi kamar haka 425521# Hakika wannan lambobin Gaskiya ne dan haka duk wadda yaci karo dasu to ya han zarta ya tura a layin sa.
Haka Zalika duk wasu layuka da kuka sani a Nigeria Yana iya tafiya amma a gaskiya sunfi tafiya a layuka guda uku musamman MTN da kuma 9Mobile da Kuma Glo.
Dan haka kar wani yace nace sauran layukan basayi ba haka nake nufi ba, abinda nake nufi shine anfi shan wahala akan su wajen cike wa a gaskiya, amma suma sauran layukan ana kan gyarawa gaba daya duk dama sauran suma a yanzu baya tafiya
Ga Yadda Zaku Yi Wajen Tura Wannan Lambobin, Mataki na farko idan katura Lambobin zasu nuna maka Yarurruka sai ka zabi lambar da kake so na yaren sai ka dannan.
Bayan haka zasu ce maka kasa PIN Wato Lambobi guda shida wadda ba zaka manta ba domin za’a ne mesu lokacin da zaa baka kudin da ka samu. missali “987654” Sannan zasu kara ce maka ka mai-maita su.
Daganan kuma sai ka fita ka sake dannan Wannan Lambobin kamar yadda kayi a baya zai sake nuna maka Yarurruka sai ka kara zaban wadda ka zaba a baya.
Daganan kuma duk wani zabi daya baka sai ka danna lamba na daya wato proceed haka zakai tayi har sai sun ce maka Congratulations kana ganin haka to ka kammala cikawa sai ajira abinda zai biyo baya.
good
ReplyDelete