Gwamnatin tarayya ta fara biyan masu cin gajiyar Shirin N-power Batch C Stream 1
Gwamnatin tarayya ta fara biyan masu cin gajiyar Shirin N-power Batch C Stream 1
Gwamnatin tarayya ta fara biyan masu cin gajiyar Shirin N-power Batch C Stream 1 albashin su na watan Oktoba ba tare da bata lokaci ba.
Wanda suka sanya bankin first bank su aka fara sakar wa albashin su, biyan zai cigaba da gudana daga yanzu har zuwa karshen satin nan.
Wasu daga cikin hotunan Wadanda aka biya Yanzu-Yanzu
Dear Beneficiary,
PAYMENT OF OCTOBER STIPEND OFFICIALLY COMMENCE TODAY 8TH NOVEMBER, 2021.
Payment of October stipend has officially commence lately today 8th November, 2021 after the delay as encountered by beneficiaries.
While some Beneficiaries has begun receiving payment notification (alert) on their phones, others are still pending. You are enjoined to log in to your Nasims self service portal and assess under payroll tab.
Based on Banks, some payment statuses are PENDING and will be processed at shortest possible time.
Above all, ensure your bank account details are correctly captured on your NASIMS dashboard to avoid not being paid.
You May Also Like
- Idan ka ga kalmar “Registered” a kan Dashboard ɗinka na Shirin T-VET
- Shirin TVET na Gwamnatin Tarayya: Tallafin ₦22,500 a Duk Wata - Abinda Zakuyi Idan Aka Rubuta Maku (‘Pending Approval’, ‘Approval Request’, ‘Approved’, ko ‘Rejected’) a Dashboard
- Shin kana daya daga cikin waɗanda suka cike shirin tallafin Gwamnatin Tarayya na TVET Initiative?
- Tallafin TVET Initiative: Duk wanda ya cike shirin tallafin TVET Initiative ya karanta wannan
Thank you!
0 Response to "Gwamnatin tarayya ta fara biyan masu cin gajiyar Shirin N-power Batch C Stream 1"
Post a Comment