Dalilai Uku 3 Da Zasu Iya Hanaka/ki Samun Kuɗin Rancen Covid-19 - Cewar Nirsal Microfinance Bank
Dalilai Uku 3 Da Zasu Iya Hanaka/ki Samun Kuɗin Rancen Covid-19 - Cewar Nirsal Microfinance Bank
MENEN BANKIN NIRSAL MICROFINACE.
Bankin Nirsal Microfinance, Banki ne da yakasance yana aiki kusan sama da shekaru ashirin a nigeria ya kasance ma ajiya ne na kudade da dukiyoyi da kuma wajen karban kudin rance da tallafin gomnati da dai sauransu.
Ashekaran baya ne aka shiga annobar covid 19 wadda ta haddasa al umma maza da mata a fadin duniya da kuma karya kasuwanci da tattalin arzikin duniya.
TALLAFIN COVID-19
Tallafin covid 19 kudin ne wadda gomnatin nigeria ta aiyana wajen taimakawa al umman kasa domin farfado da tattalin arzikin nigeria wajen taimakawa yan kasuwa , magidanci da sauransu. Cika Tallafin Covid 19 yabada dama ga matasa maza da mata samun kudin naira N500,000 Ashekaran bara
Awannan Shekara Nirsal ta chigaba da bada kudin tallafin covid 19 da aka cika abara Nirsal ta kuma ciro da wasu dalilai da yasa wasu basu samu wannnan kudin na covid 19 ba
DALILAI UKU DA BANKIN NIRSAL MICROFINANCE
Bankin Mircro Finance ta ciro wata dalilai guda uku da yasa wasu basu samu kudin covid 19 ba . hakan ya janyo dalilin kin amincewa da bada kudin tallafin ga wadannda suka cika . Ga abu buwa uku da yasa mutane basu samu wannan kudin covid 19 ba.
1. Ka Kasance Bankin Ka Yana Ckin Asusun Babba Na Biyu Na Uku Wadda Ake Kiransu Da Aturance Tier 2 Ko Tier 3
Idan Karamin Asusu Ne Wato Tier 1 Sai Kayi Kokari Kaje Bankinka Ka Kara Girman Asusun Ka
2. Ku Tabbatar da Sunan Asusn ku na Banki Yayi dai dai da sunan da kuka bayar wato sunan kan Bvn Lokacin da kuka cika.
3. Sai ku kiyaye bada acciunt numbamku acikin shafin nirsal na facebook
Nirsal Microfinance bank ta cigaba da turawa wayanda suka cika covid 19 bana tallafin N500,000 domin farfado da tattalin arziki .
Nirsal Tana kira ga jama da suka cika wannan tallafin da suyi kokari su shiga su duba ko an amimce da tallafin covid nasu da suka cik.
GA YADDA ZAKU DUBA KUDIN TALLAFIN COVID 19 N500,000
ALLAH yasa mudace Amin
0 Response to "Dalilai Uku 3 Da Zasu Iya Hanaka/ki Samun Kuɗin Rancen Covid-19 - Cewar Nirsal Microfinance Bank"
Post a Comment