-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

COVID19 NON INTEREST ina wadanda suka cika wannan tsarin abaya? Ku karanta wannan...

COVID19 NON INTEREST ina wadanda suka cika wannan tsarin abaya? Ku karanta wannan...

COVID19 NON INTEREST ina wadanda suka cika wannan tsarin abaya? Ku karanta wannan...

Kuje ku gyara baya nanku ko ku bincika in da gyara ku gyara. Kada mutun yazo yana jiran approved Alhalin baya nansa ba dai dai suke ba. Ko kwata kwata sun goge... Acikin wadanda nayiwa gyara tsakanin jiya da yau.

Daga wanda bai saka bayanansa dai dai ba

Sai wanda bai cika kudin dai dai ba

Sai wanda yasaka kudin suka wuce ka ida

Wani da nazo zan gyara masa million 6 yasaka

Maimakon 750k

Akwai wadanda suka saka miliyan biyu da rabi 

Sai wanda yarubuta sunan kaya ba dai dai ba.

Sai wanda kwata kwata baisa kudin kayan dai dai ba.

Sai wanda kwata kwata bayanan nasa Wallahi sun goge sunan kawai yayi apply ne amma babu bayanai. Banu Gmail number sunan State LGA address matsayin karatu

Kuma wai ahaka yake jiran aturo masa da sakon approved to ta ina za a turoshi?

Sai wanda zakaa inda ake saka 36 yasanya 24 inda ake sa 12 yasanya 10 

Wani kuma ko sunan kaya bai rubuta ba kawai yasanya kudi ne kuma amount din baicika ba.

Sannan akwai wadanda suka saka kudi da suka wuce dubu dari biyar.

Akwai wadanda suka saka kudin kaya ba dai dai ba.

Wallahi wasu koda nake shiga da nufin gyara musu sai in tararda bayanansu ya goge to ta ina za a turo muku sakon?

Yanzu kukeda lokacin gyara tun ba a rufe ba.

Yanzu kukeda lokacin cikawa.

Ana cika wannan a shagunan computer kamar haka

Household 300

Agmies 2000 ga wanda yakeda CAC da TIN Number

SME 1000 ga wanda yakeda CAC da TIN Number

Ina kara fada muku kuje ku gyara bayananku dai dai.

Duk wanda bazai iya ba 300 kacal ake gyarawa  reference number BVN KADAI ZAKA TURO

Amma kasan Allah? In baka biyani ba bayan na kammala ma aikinka saina goge duk abinda nayi maka. Don haka idanma kasan kai macuci ne to ni bazaka iya zaluntata ba don kuwa zan iya bata details dinka indai ka cuceni. Don haka duk wanda bashida kudi kada yace incika masa Household ko Agmies ko SME ko inyi masa wani gyara. Na dai fada maku.

3 Responses to "COVID19 NON INTEREST ina wadanda suka cika wannan tsarin abaya? Ku karanta wannan..."

  1. Ka kyauta, dan Allah a ina kake da zama?

    ReplyDelete
  2. Dan Allah kataimana da phone No dakuma sight din dazamudubah status dinmu munsan memuke ciki. Ngd.

    ReplyDelete