Biyan Kuɗin Tallafin Shinkafa: Babban Bankin Kasa CBN Ya Yi Kira Ga Manoman ANCHOR BORROWER Game Da Biyan Bashi
Biyan Kuɗin Tallafin Shinkafa: Babban Bankin Kasa CBN Ya Yi Kira Ga Manoman ANCHOR BORROWER Game Da Biyan Bashi
CBN TACE DOLE KANANAN MANOMA SU BIYA KUDIN ANCHOR BORROWER.
Anchor Borrower tallafine na rancen kudi daga babban banki nigeria wanda aka kirkirosa a mulkin shugaba Mohammadu buhari
Wanann Rancen tallafin daga karkashin babban bankin nigeria CBN ta ware billian hudu 4billion ga kananan manoma zuwa ga jahohi 36 na Nigeria (36 State).
Kanan Manoma sun cika wannan tallafin rance inda suka bada Numban wayarsu da BVn Da kuma Addreshinsu.
CBN TACE DOLE KANANAN MANOMA SUBIYA KUDIN ANCHOR BORROWER
Anyi interview da CBN tace duk wani kanan mona da suka karbi rancen kudi na Anchor borrower dole subiya wannan kudin da suka karba kamar yadda aka tambayi Ma aikacin CBNa bbchausa ya jaddada cewa dole kanana manoma su maida wannan kudin rance da aka taimaka musu . ya kara dacewa suna da bayyanan duk wani da ya karbi wannan kudin rancen kamar su BVN , ACCOUNT NO, Addreshi da dai sauransu
KALLI BIDIYON CBN DA DOLE MANOMA SU MAI DA KUDIN ANCHOR BORROWERS
ALLAH ya bamu abin biyan bashin Amin
0 Response to "Biyan Kuɗin Tallafin Shinkafa: Babban Bankin Kasa CBN Ya Yi Kira Ga Manoman ANCHOR BORROWER Game Da Biyan Bashi"
Post a Comment