Biyan Ku Baya Zuwa Daga Ministar Agaji Da Ci Daban Jama'a Sadiya Umar Farouq, CBN Ne Keda Alhakin Biyanku - Cewar Ma'aikatar NPOWER
Biyan Ku Baya Zuwa Daga Ministar Agaji Da Ci Daban Jama'a Sadiya Umar Farouq, CBN Ne Keda Alhakin Biyanku - Cewar Ma'aikatar NPOWER
Fassarar Jawabin Npower official cikin harshen Hausa
Biyan ku ba yana hannun Ministar Agaji da Ci gaban Al’umma ba ne, Sadiya Umar Farouq ko kuma wata hukuma kamar yadda akasarin masu amfana suka yi zargin, shi ya sa aka samu tsaikon.
Don guje wa shakku, biyan ku na zuwa ne kai tsaye daga CBN bayan kammala mahimman matakai.
Duk da haka, muna sane da halin kunci da rashin jin daɗi da masu cin gajiyar aiki ke fuskanta a yayin aikin hidima kuma muna ba da hakurin jinkirin biyan zai fara nan ba da jimawa ba!
Jawabin Npower official cikin harshen Turanci
As we all aware of Npower Beneficiaries monthly payments will commence very soon, NASIMS today on their Facebook page explain where the payment will come from. Below is the text copy from NASIMS facebook page attached with the Screenshot evidence.
Dear Beneficiary,
Your payment does not come from the Minister of Humanitarian Affairs, Disaster Management and Social Development, Sadiya Umar Farouq or any body as alleged by most Beneficiaries, hence the delay.
For avoidance of doubt, your payment comes directly from CBN upon conclusion of crucial processes.
However, we are aware of the plight and inconveniences encountered by Beneficiaries in the course of service discharge and we sincerely apologize for the delay.
Payment will commence soon!
Thank you.
Wishes you good day
0 Response to "Biyan Ku Baya Zuwa Daga Ministar Agaji Da Ci Daban Jama'a Sadiya Umar Farouq, CBN Ne Keda Alhakin Biyanku - Cewar Ma'aikatar NPOWER"
Post a Comment