-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yaushe Za'a Cigaba Da Approval: Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Approval Na Nirsal Microfinance Bank

Yaushe Za'a Cigaba Da Approval: Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Approval Na Nirsal Microfinance Bank

Yaushe Za'a Cigaba Da Approval: Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Approval Na Nirsal Microfinance Bank

Sabon tsarin bayarda rance marar kuɗin ruwa na Nirsal Microfinance Bank mai taken " Covid-19 Non Interest Loan" bashi ne da ake bayarwa domin farfadowa daga bala'o'i da kuma hasarar da annobar Korona ta jefa mutanen birni da kauyuka. 

Shi dai wannan sabon tsarin ya ban-banta da wanda akayi a baya wato zango 1, 2 da dana 3. kamar yadda Babban bankin Kasa CBN ya bayyana.

Nirsal Microfinance Bank ya bayyana cewa a wannan sabon tsarin ba zunzurutun kuɗi ne za'a bawa jama'a ba, wato kayane. Nirsal Microfinance Bank ya bayyana cewa wannan tsarin shi ake kira da "MURABAHA" inda mai neman rance za'a bashi kaya kwatankwacin abinda ya nema na kuɗi.

Mudawo zuwa zancenmu, a yanzu dai haka idan ka duba shafin Approval na Nirsal Microfinance Bank zakaga cewa ba sunan vendor ajikin amma wannan ba matsala bane tunda bankin ne ya tsara abin a haka.

Kawowa yanzu dai dubban mutane na cigaba da jiran Approval daga bankin Nirsal Microfinance, inda a yanzu haka aka shafe kusan mako biyu ba'a fitarda Approval ba. Amma tambayar anan itace shin yaushe ne za'a ci gaba dayiwa mutane Approval?

Mun aika wannan tambayar zuwa ga shafin yanar gizo-gizo na Nirsal Microfinance Bank

Ku kasance da shafinmu na yanar gizo Haskenews.com.ng


ALLAH yasa mudace baki daya

0 Response to "Yaushe Za'a Cigaba Da Approval: Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Approval Na Nirsal Microfinance Bank"

Post a Comment