Yanzu-Yanzu Nirsal Microfinance Bank Na Ci Gaba Da Yin Approval Ga Masu Neman Rance Marar Kuɗin Ruwa
Yanzu-Yanzu Nirsal Microfinance Bank Na Ci Gaba Da Yin Approval Ga Masu Neman Rance Marar Kuɗin Ruwa
Kamar yadda muka sani jiya da yamma Nirsal Microfinance Bank sun fitarda sanarwar dalilinda yasa anyiwa wasu Approval amma har yanzu ba'a tura masu kuɗinsu ba/kaya, inda suka bayyana hakan akan laifin asusun bankin sune.
Nirsal Microfinance Bank yace idan asusun bankinka yana mataki farin ne wato Tier 1 ba yadda za ayi ka iya samun kuɗinka har sai kaje bankinka ka kayi upgrading din asusun bankinka zuwa Tier 2 ko 3.
Amma a yanzu haka Nirsal Microfinance Bank sun ci gaba da yiwa jama'a Approval na rancensu inda jama'a keta musanyar ra'ayi kan cewa "shin tsohon rance ne da aka cike abaya ko sabon rance ne" bisa ga la'akari da sanarwarda Nirsal Microfinance Bank sukayi a baya cewa wannan tsarin sabon rance ba kuɗi ne za'a bayarba amma sai gashi a yanzu ana bukatar masu neman rancen da suyi upgrading din asusun bankinsu.
Duba kasa, wadannan su ne sabin Approval da akayi ayau
You May Also Like
- Sabbin Ayyuka da Aka Buɗe a Wannan Wata: Gidauniyar New Incentives Ta Buɗe Sabon Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata Masu Takardun Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D
- Dama Ta Zo: Kamfanin BUA Group Na Daukar Sabbin Ma’aikata
- Akwai Albashi: Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Bude Shafin Daukar Ma’aikata da Fiye da 10,000 na Guraben Aiki
- Sanarwa Ga Masu Sha’awar Aiki a Kamfanin Dangote: Masu riƙe da Takardar Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc. da MSc. an buɗe shafin ɗaukar ma’aikata a Kamfanin Dangote
Allah Yasa Muga Alheri, Kuma yasa Ayi Mana Approval Kuma mu Samu Kuɗinmu Cikin Lokaci
How will I check my own?
ReplyDelete