Tsarin MURABAHA: Ba Zaku Samu Damar Samun Kayan Ku Ba Dole Sai Ta Hanyar Samun Kiran Vendor Ko Sakon SMS Dinsa - Cewar Nirsal Microfinance Bank
Tsarin MURABAHA: Ba Zaku Samu Damar Samun Kayan Ku Ba Dole Sai Ta Hanyar Samun Kiran Vendor Ko Sakon SMS Dinsa - Cewar Nirsal Microfinance Bank
Sabon shirin Daga babban Bankin Najeriya ta Hannun Nirsal Microfinance Bank da aka yi launching ranar 27 ga watan August 2021.
Tsari ne da za'a bada rance wa mutane domin inganta rayuwarsu kuma babu Kudin Ruwa acikin sa (non interest loan) mutane sun samu sakon amincewa da rancen su ta hanyar SMS.
Ba zaku samu damar samun kayan ku ba dole sai ta hanyar samun kiran vendor ko sakon SMS dinsa, vendor shine wanda zai baku kaya idan Nirsal Microfinance bank sun aika masa da sunan ka, ana sanya lambar wayan ka komai naka zai bai yana.
Har yanzu ana rijista wanda basu cika ba su cikawa wanda suka cike su cikawa yan uwa da abokan arziki, Please Sharing Dis Posting domin mutanen mu su amfana kuma su san cewa har yanzu basu rufe shafin yanar gizo-gizon rance marar kuɗin ruwa na Nirsal Microfinance Bank
Ga Shafin Yanar Gizon Anan
https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold
Duba waau Muhimman Sakonni daga bakin Nirsal Microfinance Bank
ALLAH yasa mudace Amin
mude haryanzu bamuji ankirani ba
ReplyDelete