Tallafin AFJP Ga Manoman Aji Na Biyu: Hanzarta Zuwa Wajan ENUMERATOR Ya Cike Maka Tallafin Taki Da kiwo Na Ma'aikatar FMARDPACE
Tallafin AFJP Ga Manoman Aji Na Biyu: Hanzarta Zuwa Wajan ENUMERATOR Ya Cike Maka Tallafin Taki Da kiwo Na Ma'aikatar FMARDPACE
Kamarya yadda muka sani cewa aikin ma'aikatar gona da raya karkara wadda ake kira federal ministry of agriculture and rural development shine tabbatar da wadatar abinci tare da kula da aikin gona, dabbobi da kamun kifi, haɓaka aikin gona da ayyuka da kuma duk wani abu da zai kawo ci gaban karkara.
A kwannan ma'aikatar ta bayarda tallafin noma da kiwo ga manoma ajin farko inda a yanzu haka ana ci gaba da cike wannan tallafin ga manoma.
Kira anan shine idan har kai manomine to ka hanzarta zuwa wajan ENUMERATOR mafi kusa dakai domin cike wannan tallafin na noma da kiwo mu sani cewa shifa wannnan tallafin ba bashi bane kyauta ne ga manoma.
A yanzu haka ma'aikatar na ci gaba da kira ga ENUMERATORS da su ci gaba da cikewa Manoma wannan tallafin domin suma suci gajiyar wannan tallafin.
0 Response to "Tallafin AFJP Ga Manoman Aji Na Biyu: Hanzarta Zuwa Wajan ENUMERATOR Ya Cike Maka Tallafin Taki Da kiwo Na Ma'aikatar FMARDPACE"
Post a Comment