-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Shafin A Buɗe Yake: Jami'ar Musulunci Ta Madinah Ta Buɗe Shafin Karatun Digiri na ɗaya Kyauta, Hadi Da Bayarda Ingantaccen Alawus Duk Wata

Shafin A Buɗe Yake: Jami'ar Musulunci Ta Madinah Ta Buɗe Shafin Karatun Digiri na ɗaya Kyauta, Hadi Da Bayarda Ingantaccen Alawus Duk Wata

Shafin A Buɗe Yake: Jami'ar Musulunci Ta Madinah Ta Buɗe Shafin Karatun Digiri na ɗaya Kyauta, Hadi Da Bayarda Ingantaccen Alawus Duk Wata

Jami'ar Musulunci ta Madinah da ake kira Islamic University of Madinah ta buɗe shafin daukar sabin ɗalibai domin yin karantu kyauta a jami'ar.

An kafa Jami'ar Musulunci ta Madinah(Islamic University of Madinah(IU) a 1961 wacce ke cikin garin Madina mai tsarki. Jami'a ce ta jama'a wacce Gwamnatin Saudi Arabiya ta kafa. Jami'ar tana ba da ingantaccen ilimi ga ɗalibanta daga ko'ina cikin duniya.


Sifar Sikolashif

  • Waje: Madini Saudi Arabia
  • Bangare: Karatun digiri
  • Kasashenda suka cancanta: Kasashen duniya
  • Tukuici : Cikakken sikolashif
  • Wa'adin:  Disamba 4, 2021


Bangarorin Karatu Tare da Wa'adi

1. Bangaren Inginiyanci

  • Electrical Engineering (5 Years)
  • Mechanical Engineering (5 Years)
  • Civil Engineering (5 Years)

2. Bangaren Kimiya da Fasaha

  • Computer Science (5 Years)
  • Information Systems (5 Years)
  • Information Technology (5 Years)
  • Physics (4 Years)
  • Chemistry (4 Years)
  • Mathematics (4 Years)

3. Bangaren Kimiyyar zamantakewa

  • Shariah (Islamic Law) ( 4Years )
  • Creed and Religions ( 4Years )
  • Noble Quran and Islamic Studies ( 4Years )
  • Noble Hadith and Islamic Studies ( 4Years )
  • Arabic Language ( 4Years )
  • Law Systems ( 4Years )


Takardun da ake buƙata

Don neman Jami'ar Musulunci ta Madinah Scholarship, dole ne 'yan takara su kasance a shirye don gabatar da wadannan takardu;

  • Fasfo (inda ya dace)
  • Takardar Haihuwa
  • Makarantar Sakandare/GCSE/A-Level Transcript
  • Makarantar Sakandare/GCSE/A-level Certificate
  • Shaidar Da'a.

Idan kuna da bukatar shiga wannan jama'a zaku iya sauke cikakkun bayabai a nan

LATSA NAN Domin Sauke Tsare-Tsara Jami'ar.

LATSA NAN Domin Cikewa Kai Tsaye

Karku manta idan shafin ya buɗe ku muyarda harshen zuwa turanci domin saukaka wahalar cikewa

Duba wasu Daga cikin tsare-tsaran jami'ar anan kasa









Acike Lafiya Allah yasa mudace Amin


0 Response to "Shafin A Buɗe Yake: Jami'ar Musulunci Ta Madinah Ta Buɗe Shafin Karatun Digiri na ɗaya Kyauta, Hadi Da Bayarda Ingantaccen Alawus Duk Wata"

Post a Comment