SABUWAR SANARWAR NIRSAL: Masu Neman Rance Marar Kuɗin Ruwa Dole Ne Suyi Amfani Da Lambobin Waya Masu Inganci - Cewar Nirsal Microfinance Bank
SABUWAR SANARWAR NIRSAL: Masu Neman Rance Marar Kuɗin Ruwa Dole Ne Suyi Amfani Da Lambobin Waya Masu Inganci - Cewar Nirsal Microfinance Bank
Fassarar Sanarwar Nirsal Microfinance Bank Cikin Harshen Hausa
Masu neman bashi dolane suyi kokarin yin amfani da lambobin waya masu inganci yayin neman duk wani shirin ba da rance na lamuni da bankin microfinance ya samar.
Wannan shine muhimmiyar hanyar da zata bamu damar yi muku hidima mafi inganci.
NIRSAL MICROFINANCE BANK:
MUNGODE.
Hoton bayanin Nirsal Microfinance Bank
Fassarar Sanarwar Nirsal Microfinance Bank Cikin Harshen Turanci
Applicants must endeavor to use ONLY valid Phone numbers while applying for any of the intervention loan schemes disbursed by NIRSAL Microfinance Bank.
This has become important in order to serve you better.
NIRSAL MicroFinance Bank
Thank you.
Banga sabon link ba
ReplyDeleteOk mungode
ReplyDeleteOk mungode
ReplyDeleteWerer
ReplyDeleteThank with the information
ReplyDelete