Ruwa APR 5% Watannin Biya 12: FG ta sake buɗe rijistar neman rancen Asusun saka hannun jarin matasa Najeriya NYIF Loan
Ruwa APR 5% Watannin Biya 12: FG ta sake buɗe rijistar neman rancen Asusun saka hannun jarin matasa Najeriya NYIF Loan
Ansake Bude Portal din Asusun Matasan Najeriya Wanda Ya Dauke Da Naira Biliyan 75 Domin Rabawa Matasa Rancen Naira 250,000 Ga Duk Wanda Ya Nemi Rancen Kudin Domin Yin Sana’a
A Shekara data Gabata ne dai Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya Ware Kudi Naira Biliyan 75 Domin Rabawa Matasa Rance Har Tsawan Shekara Uku, Wanda A Wancan Lokacin An Bawa Mutum 5850 Rancan Naira 250,000 Kowannen su, A Farkon Watan Nan Ma An Fitar da Sunayen Mutum Dubu 10 Wadanda Zasu ci Gajiyar Rancen, Haka Kuma A Wannan Lokacin An Sake Bude Dandalin Yanar Gizon Domin Daukar Sabbin Wadanda Zasu ci Gajiyar Shirin
Idan Kasan A BVN Dinka Shekarunka Basu Wace 18_35 ba To Zaka Iya Cikawa koka Cikawa Wani Dan Uwanka Domin Ko Yar Uwa Domin Suma Su Amfani, Amma Ayi Hankali Wajen Sanya Lambar Waya da Email Address Domin Suna Da Muhimmanci Tanan ne Za’a Sanar dakai Cewa ka Cancanta, Domin Yin Training Kafin A Saka Maka Kudin a Asusu,
Dan Allah a Sanar da Matasan mu Na Karkara Masu BVN,
Shine Shafin Neman Bashin Idan ya bude Za Kuga Kamar Haka,
1 Apply Here
2 Loan Application
3 Login
To Sai Ku Danna No 1 Apply Anan Zakuga Duk Abubuwan da Ake Bukata Saiku Sanya Kuyi Continue Har Karshe
Domin Cikewa Shiga Wannan Blue din Rubutun Na Kasa
https://nyif.nmfb.com.ng
ALLAH yasa mudace Amin
0 Response to "Ruwa APR 5% Watannin Biya 12: FG ta sake buɗe rijistar neman rancen Asusun saka hannun jarin matasa Najeriya NYIF Loan"
Post a Comment