-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Rancen NYIF Ruwa APR 5%: Yadda Zaku Duba Matsayin Rancenku a Shafin Yanar Gizo Na Asusun Zuba Jari Na Matasa Na Najeriya (NYIF)

Rancen NYIF Ruwa APR 5%: Yadda Zaku Duba Matsayin Rancenku a Shafin Yanar Gizo Na Asusun Zuba Jari Na Matasa Na Najeriya (NYIF)

Rancen NYIF Ruwa APR 5%: Yadda Zaku Duba Matsayin Rancenku a Shafin Yanar Gizo Na Asusun Zuba Jari Na Matasa Na Najeriya (NYIF)

Kamar yaddauka sani a kwannan ma'aikatar asusun zuba jari na Matasa na najeria wato Nigerian Youths Investment Fund NYIF ya fitarda jerin sunayen wadanda zasuci gajiyar shirin inda kuma ya tabbatarda cewa wadanda zasuci gajiyar shirin za'a basu horon kasuwanci domin su amfayda rancen, bayan haka dubban mutane nayin korafi da kuma tambayoyi ashafukan sada zumunta. 

Amma babbar tambayar da tafi daukar hankali a wannan rancen ita ce " taya mutum zai iya sanin matsayin rancensa?" 

Acikin wannan shafin zamu kowa maku saukakkiyar hanyar da zakabi domin shiga shafin Asusun zuba jari na matasa na najeria NYIF. ku biyomu acikin wannan shafin

Asusun Zuba Jari na Matasa na Najeriya (NYIF), wanda gwamnatin tarayya ta kafa a shekarar da ta gabata don tallafa wa matasan ‘yan kasuwar Najeriya da ke son fara sana’o’in kansu, an kafa su ne don amincewa da lamuni ga wadanda suka yi nasara.


Mahajar da ke iya shiga shafin batareda bata lokaciba

Dafarko sauke Manhajar Edge Browser


Yadda Za'a Duba Matsayin Rancenku 

1. Masu nema su Ziyarci NYIF  kamar haka: https://nyif.nmfb.com.ng/

2. Shigarda bayanan shigarku a cikin dashboard na NYIF (Sunan mai amfani da Kalmar wucewa).

3. Sannan Danna kan Duba Matsayin Lamuni.

4. Akwatin diaglog zai bayyana yana nuna matsayin rancen ku idan an yarda ko har yanzu yana kan aiki.

5. Idan yaki budewa ku sake refreshing na fegin 


ALLAH Yasa Mudace Kuma Ya Bamu Sa'a

0 Response to "Rancen NYIF Ruwa APR 5%: Yadda Zaku Duba Matsayin Rancenku a Shafin Yanar Gizo Na Asusun Zuba Jari Na Matasa Na Najeriya (NYIF)"

Post a Comment