NPOWER A YAU: Domin Canza Wurin Aiki, Korafi Ko Tambaya Kuyi Amfani Da Wadannan Adiresoshin - Cewar Ma'aikatar NPOWER
NPOWER A YAU: Domin Canza Wurin Aiki, Korafi Ko Tambaya Kuyi Amfani Da Wadannan Adiresoshin - Cewar Ma'aikatar NPOWER
Npower ta fitarda Adireshin imel guda biyu ga masu neman canza wurin aiki ko neman tambaya, acikin wannan kasidar zamu kawo maku wadannan adiresoshin da Npower ta fitar a ingantaccen shafinta na mahajar facebook inda ta bayyana cewa kuyi amfani dasu domen sauya wajana aiki, tambaya ko korafi
Bayanin Npower official game da adresoshin cikin harshen turanci
Support email addresses for those seeking redeployment.
General Enquiries
Redeployment Issues
Bayanin Npower official game da adresoshin cikin harshen hausa
Yardaddun bayanan adiresoshin imel don waɗanda ke neman sake canza wurin aiki
Mataki na 1 : N-power Sun sanya adireshin imel guda biyu daga shafin su na facebook na hukuma don masu neman sauya wurin aiki
1: Imel na farko na tambaya ne ko karafi
2: Imel ma biyu na masu neman sauya warin aiki ne
0 Response to "NPOWER A YAU: Domin Canza Wurin Aiki, Korafi Ko Tambaya Kuyi Amfani Da Wadannan Adiresoshin - Cewar Ma'aikatar NPOWER"
Post a Comment