Nirsal Microfinance Bank Ta Kara Jaddadawa Kan Bayanan Adiresoshin Link Da Lambobin Da Za'a Duba Matsayin Rance Dasu
Wednesday, October 27, 2021
Comment
Nirsal Microfinance Bank Ta Kara Jaddadawa Kan Bayanan Adiresoshin Link Da Lambobin Da Za'a Duba Matsayin Rance Dasu
Kamae yadda muka sani bankinka Nirsal Microfinance Bank ya fitarda da wasu jerin adiresoshi da kuma lambobin waya da mai neman rance zaiyi amfani dasu domin duba matsayin rancensa, idan kayi apply na Nirsal Microfinance Bank zaka iya yin amfani da wadannan lambobin domin duba matsayin rancenku.
Dear Covid-19 TCF Applicant,
Kindly click on the links below to check if you have an approval.
For Household:
https://covid19.nmfb.com.ng/HomeLoans
For SME:
https://covid19.nmfb.com.ng/SmeLoan
For further enquiries, call 09010026900.
ALLAH yasa mudace kuma yasa atura man batare da munsha wahala ba Amin
0 Response to "Nirsal Microfinance Bank Ta Kara Jaddadawa Kan Bayanan Adiresoshin Link Da Lambobin Da Za'a Duba Matsayin Rance Dasu"
Post a Comment