MANOMAN AFJP BATCH B: Har Yanzu Ana Cike Tallafin Taki da Kiwo Na AFJP, ENUMERATORS Ku Sauka Babuwar Manhaja Ku Cikewa Manoma - FMARDPace
Monday, October 18, 2021
Comment
MANOMAN AFJP BATCH B: Har Yanzu Ana Cike Tallafin Taki da Kiwo Na AFJP, ENUMERATORS Ku Sauka Babuwar Manhaja Ku Cikewa Manoma - FMARDPace
Sanin Kowane kwannan ma'aikatar ta noma da raya karkara ta bawa Manoma tallafin taki da kiwo inda wasu manoma suka samu dubu 3,000, 6,000, 5,090, 9,000, 12,000, 15,000, 18,000, 21,000, da kuma 24,000. Shi dai wannan tallafin ya ta'allaka ne da girman gonar manomi.
A yanzu haka hukumar ma'aikatar noma da raya karkara tayi kira ga ENUMERATORS da sauke sabuwar mahaja domin su ci gaba da cikewa manoman karkara wannan tallafin.
Kira ga ENUMERATORS: don ALLAH enemurators kuyi hankuri ku ci gaba da cikewa manoma wannan tallafin domin suma su amfana.
ALLAH yasa mudace Amin
0 Response to "MANOMAN AFJP BATCH B: Har Yanzu Ana Cike Tallafin Taki da Kiwo Na AFJP, ENUMERATORS Ku Sauka Babuwar Manhaja Ku Cikewa Manoma - FMARDPace"
Post a Comment