Yanzu-Yanzu: FMARD Sun Fara Biyan Manoman AFJP Kuɗinsu
Alhamdulillah
Yanzu-Yanzu: Ma'aikatar Noma da Raya Karkara ta Tarayya da ake kira FMARDPace sun fara turawa Manoman karkara Kuɗinda sukayi alkawari duba hotunan biyan a kasa.
Alhamdulillah me zakace dangane da wannan biyan Manoman AFJP?
Muna godiya da wannan tallafi.
ReplyDeleteAllah ya saka da alkairi Allah yataimakeku kamar yadda kuke temakan talakawan nigeria
ReplyDeleteV g00d
ReplyDelete