-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

LABARI MAI DADI: Gwamnatin Najeriya Za Ta Kashe Naira Biliyan 863 Don Ta Yaki Talauci Da Fatara A Fadin Kasar Baki Daya

Gwamnatin Najeriya zata kashe Naira biliyan 863 don ta yaki Talauci da Fatara a fadin kasar baki daya.

Shirye-shiryen fitar da al-umma cikin kanjin talaucin zai gudanane a cikin tsari na musamman da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta bullo dasu da nufin rage wa yan kasar radadin talauci.

Shirin National Social Investments Programmes (NSIP) da ya kunshi shirin N-Power da Conditional Cash Transfer Programme (CCT), da kuma shirin raba basussuka ga kananan yan kasuwa zai lakume naira biliyan 410.

Za'a kuma kashe karin naira biliyan 300 kan wasu shirye-shiryen na daban ga al'umma.

Marubuci: Comr Abba Sani Pantami

1 Response to "LABARI MAI DADI: Gwamnatin Najeriya Za Ta Kashe Naira Biliyan 863 Don Ta Yaki Talauci Da Fatara A Fadin Kasar Baki Daya"