Hukumar kiyaye haduruka ta kasa (Frsc) zata fara horar da masu kwalen diploma or NCE da SSCE ayau laraba zasu shiga training
Wednesday, October 6, 2021
3 Comments
Hukumar kiyaye haduruka ta kasa (Frsc) zata fara horar da masu kwalen diploma or NCE da SSCE ayau laraba zasu shiga training.
MASU kwalen DIPLOMA za a horar dasu a Nigerian Army training center, kontagora, Niger state za'a rufe karbar horo ranar laraba 13 October, 2021.
MASU kwalen SSCE a Frsc Rma training school, jos, pleatau state.
Wanda ya cike har ya samu sakon tantancewa da aka gudanar a watan daya gabata zai iya duba mail address dinsa.
Allah ya sadamu da alkhairai
Uhmm Allah ya kyauta yanzu kam ba dama ace mutum ya samu aiki bisa chanchantar sa a kasarmu Nigeria.
ReplyDeleteThese is Nigeria for us, where son of nobody will keep dreaming of becoming somebody,and that will surely keep happening in the dream,Allah kazama gatanmu.
ReplyDeleteUmar Ibrahim
ReplyDelete