FMARDPace: Ma'aikatar Noma da Raya Karkara ta Tarayya(FMARD) Na Taya Manoman AFJP Murnar Bikin Cikar Nijeriya Shekara 61 Da Samun Yancin Kai
FMARDPace: Ma'aikatar Noma da Raya Karkara ta Tarayya(FMARD) Na Taya Manoman AFJP Murnar Bikin Cikar Nijeriya Shekara 61 Da Samun Yancin Kai
Yanzu-Yanzu Ma'aikatar Noma da Raya Karkara ta Tarayya(FMARD) tana yiwa yan Najeriya murna bikin cikar kasar shekura 61 da samun incin kai
A shafin nasu na Facebook sun kara dacewa
Jawabin Ma'aikatar Noma da Raya Karkara ta Tarayya(FMARD) cikin harshen Hausa
Aikin jaruman mu na baya ba zai taɓa zama banza ba.
Muhadu domin ciyarda Najeriya gaba
Barkarmu da samun incin kai
Jawabin Ma'aikatar Noma da Raya Karkara ta Tarayya(FMARD) cikin harshen Turanci
The labour of our heroes past shall never be in vain.
Together, we make Nigeria better.
Happy Independence Day Nigeria
#Nigeria@61 #FMARDPACE
Muna rokon Allah Subhanahu Wata'ala ya azirta kasarmu da zaman lafiya mai dorewa kuma ya albarkaci abinda talakawa ke nomawa
0 Response to "FMARDPace: Ma'aikatar Noma da Raya Karkara ta Tarayya(FMARD) Na Taya Manoman AFJP Murnar Bikin Cikar Nijeriya Shekara 61 Da Samun Yancin Kai"
Post a Comment