-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Cike Gurbin Aikin Malaman Harshen Turanci, Kimiyya, Lissafi A Makarantar A reputable private early years and primary school Dake Karu Site, Abuja

A reputable private early years and primary school babbar makarantar ce da ta shahara wajan bawa ɗalibai ingantaccen ilimi, a yamzu haka makarantar ta buɗe gurbin daukar sabin malamai ƙwararru.

A reputable private early years and primary school tana yankin karu site dake babban burnin jaha Abuja.

Bayanin Aiki

Muna neman ƙwararrun ƴan takara don cike gurbin malamai a darussa kamar haka:

  1. Harshen Turanci - English
  2. Kimiyya - Science
  3. Lissafi - Mathematics

Malaman Makaranta

  1. Nau'in Aiki: Cikakken lokaci
  2. cancanta: BA/BSc/HND
  3. Wuri: Abuja
  4. Filin Aiki: Koyarwa

Hanyar Aikace-aikacen

Masu sha'awar cike wannan damar da ƙwararrun 'yan takara su aika da Aikace-aikacen su ta amfani da "Cike Gurbi Anan" domin cikewa

0 Response to "Cike Gurbin Aikin Malaman Harshen Turanci, Kimiyya, Lissafi A Makarantar A reputable private early years and primary school Dake Karu Site, Abuja"

Post a Comment