Batch B Ku Shirya: Mun Biya Tallafin Takin Ga Manoman AFJP Batch A - Cewar FMARDPACE
Monday, October 4, 2021
1 Comment
Batch B Ku Shirya: Mun Biya Tallafin Takin Ga Manoman AFJP Batch A - Cewar FMARDPACE
Ma'aikatar noma da raya karkara sun saki sakon sanar ga manoman AFJP cewa sun biya tallafin taki ga manoma tsarin A duba kasa domin karanta cikakken jawabin ma'aikatar noma da raya karkara
Payment for the Fertilizer Subsidy Grant has been made to the Batch A AFJP Farmers.
Our call centre agents are available for your enquiries.
#FMARDPACE #FertilizerSubsidyGrant
Tambaya: shin ko akwai wadanda basuji alart ba? Idan kana daya daga cikin su to ka hanzarta tuntubarsu a shafukan sada zumuntarsu.
ALLAH yasa mudace Amin
Babba bura ubanku kuda dubu uku dinku matsiyatan banza kawai akan dububu uku kukace muna wai mu shirya
ReplyDelete