Bata Ƙareba: Ana Cigaba Da Turawa Manoman FMARD AFJP Kuɗin Tallafin Taki Da Kiwo Ayau
Sunday, October 3, 2021
Comment
Bata Ƙareba: Ana Cigaba Da Turawa Manoman FMARD AFJP Kuɗin Tallafin Taki Da Kiwo Ayau
Ma'aikatar Aikin Gona da Raya Karkara ta fara turawa manoman rani kuɗin taki da kiwo da tayi masu alkawari bayarwa shekarar daya da shuɗe, a yanzu haka Ma'aikatar Aikin Gona da Raya Karkara tafara biyan kuɗin ne a daya gawata Oktoba inda yau muna 3 ga watan Oktoba kuma ana ci gaba biyan wadannan kudaden ayau.
Dubban manoma na ci gaba da nuna farincikinsu inda wasu kuma ke ganin kuɗin sunyi kadan, duba hotunan cigaban biyan kudaden anan kasa.
ALLAH yasa mu amfana da wadannan kudaden
0 Response to "Bata Ƙareba: Ana Cigaba Da Turawa Manoman FMARD AFJP Kuɗin Tallafin Taki Da Kiwo Ayau"
Post a Comment