Bankin Nirsal Taci Gaba Da Biyan N500,000 Loan Kudin Tallafin Covid 19 Na Baya Da Aka Cike, Ga Yadda Zaku Duba Kudin Tallafin N500,000 Na Nirsal Tcf Non Interest Da Kuka Cike
Bankin Nirsal Taci Gaba Da Biyan N500,000 Loan Kudin Tallafin Covid-19 Na Baya Da Aka Cike, Ga Yadda Zaku Duba Kudin Tallafin N500,000 Na Nirsal Tcf Non Interest Da Kuka Cike
Babban bankin NIRSAL Microfinance Bank shi ne babban kamfanin hada -hadar kudi na Najeriya wanda Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ba da lasisi a Najeriya. An haɗa Kamfanin a matsayin Kamfani mai zaman kansa a cikin 2019 kuma ya fara aiki bayan bayar da lasisin Babban Bankin Najeriya don yin aiki a matsayin Babban Bankin Microfinance na ƙasa a cikin wannan shekarar.
Kwanan nan Babban Bankin Najeriya (CBN) ya gabatar da wani shirin tallafi don tallafawa gidaje da ƙananan, Ƙananan da Matsakaitan Kamfanoni (MSMEs) waɗanda cutar ta COVID-19 ta shafa don rage tasirin
SABON TSARIN CBN NIRSAL NA BADA N500,000 TALLAFIN COVID-19 LOAN TCF
Bayan Tsahowun Lokaci da aka ja wajen jiran biyan kudin covid 19 Loan na bara da aka cika , Nirsal Ta sake Bude wani tsarin tallafawa da ake kira TARGET CREDIT FACILITY. masu kananan kasuwanci da masu Kampanonin domin samun kudin rance don bunkasa kasuwanci su.
Sai gashi Bankin Nirsal Ta soma Biyan kudin Tallafin Covid -19 Loan na baya baya da aka cika.
Wannan man hajar ta kawo muku yadda zaku duba ko kun samu tallafin covid 19 na baya
YADDA ZAKU DUBA KO KUNSAMU TALLAFIN N500,000 NA COVID 19 ABAYA.
abara ne jama a da dama suncika wannan tallafin na Covid 19 loan domin samun rance kudin N500,000
Ga yadda Zaku duba .
1: Na Farko Ga Yadda Sakon Tallafin Nirsal Tcf House Hold Yake.
Duk Wanda Yagan Irin Wannan Sakon tallafin to Sako ne daga NIRSAL MICROFINANCE BANK na tallafin da ya cika na samun N500,000 TCF HOUSEHOLD NON INTEREST LOAN.
Ga yadda zakayi idan aka tura maka wannan sakon.
NA FARKO 1: Idan Kaga wannan sakon sai kayi kokari ka dannan link din (addreshin) dake jikin sakon
NA BIYU 2: bayan ka danna zai kaika zuwa ga wannan pegi da zaka amince da gargadi da kuma amincewa sakaninka da Nirsal Microfinance Bank.
IDAN BAKA GAN SAKON NIRSAL BA GA YADDA ZAKA DUBA KUDINKA.
Dear Covid-19 TCF Applicant,
Kindly click on the links below to check if you have an approval.
For Household:
https://covid19.nmfb.com.ng/HomeLoans
For SME:
https://covid19.nmfb.com.ng/SmeLoan
For further enquiries, call 09010026900.
3 NA UKU: Idan baka gan sako ba to sai ka danna kashiga wannan adresing din duba kudin Nirsal Covid-19 Check Loan.
4 Na Hudu : bayan ka shiga zai kawo kawo ka wannan fuskar. Sai kashiga house hold
5 NA BIYAR: bayan ka shiga Household zai kai ga inda zaka saka BVN naka . Sai kasaka Bvn ka danna validate
6 NA SHIDA: Bayan saka BVN naka idan kayi validating idan kasamu kudin zaka ga ya kai ka sabon pegi na accepting offer letter.
Sai ku saka bvn naku da kuka cika dashi sai ku da Sunanka na karshe da kuma Reference number wato TCF No
Aslm hajiya Dan allah asanyani cikin wadda za aba covid 9
ReplyDeleteNima me naso
DeleteAllah yabaku sa,a arabo
ReplyDeleteSlm suna na Aliyu sulaiman nima ina son abani tallafi
ReplyDelete